'Yan yawon bude ido na tururuwa zuwa Turkiyya

Adadin masu ziyartar Turkiyya daga Kasashen latin Amurka na kara yawa msamman a 'yan shekarun nan.

'Yan yawon bude ido na tururuwa zuwa Turkiyya

Adadin masu ziyartar Turkiyya daga Kasashen latin Amurka na kara yawa msamman a 'yan shekarun nan.

A wtaanni 7 na farkon wannan shekarar an samu kari da kaso 74.23 na adadin 'yan Kudancin Amurka da suka ziyarci Turkiyya inda ya kai mutum dubu 138,493.

Daga Latin Amurka 'yan Ajantina da Barazil ne a kan gaba wajen zuwa Turkiyya yawon bude ido.

Mutane dubu 41 ne suka je kasar daga wadannan kasashe 2.Labarai masu alaka