Sarkozy da matarsa sun bayyana jin dadin hutun da suka yi a Turkiyya

Tsohon Shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy da matarsa Carla Bruni da suka yi hutu da shakatawa a Turkiyya sun shiga jirgin sama daga Bodrum zuwa Istanbul a bangaren kananan kujeru.

A lokacinda Sarkozy ya ke hawa jirgin saman Turkish Airlines ya yi sallama ga kowa.

An ga yadda Sarkozy ya gamsu da hutawar da ya yi inda ya dinga hira da dariya da wasu fasinjoji.

Ya dauki hotuna da fasinjojin da suka nuna sha'awa.

Bruni da ta dinga karanta littafi a tsawon tafiyar, a shafinta na sada zumunta ta rubuta "Turkiyya mai kyau kamar a mafarki."Labarai masu alaka