Mahaya tsaunuka su 3 sun rasa rayukansu a Ostireliya

Wasu mahaya duwatsu da tuddai su 3 sun rasa rasa rayukansu a Ostireliya.

Mahaya tsaunuka su 3 sun rasa rayukansu a Ostireliya

Wasu mahaya duwatsu da tuddai su 3 sun rasa rasa rayukansu a Ostireliya.

Kafafan yada labarai na Ostireliya sun bayyana cewa, wasu masu sana'ar hawa tuddai da duwatsu 2 sun mutu a garin Wilden Kaiser da ke yankin Tirol.

A Scharnitz kuma wani mahayin dutse 1 ya mutu shi ma a lokacinda ya ke hawa kan wani tsauni.

A shekarar da ta gabata a garuruwan Salzburg daTirol da ke Ostireliya wasu mahaya tuddai 5 da ke hawa tsaunin Zillertal Alpler sun fado sun mutu.Labarai masu alaka