An dauke gidan wankan Artuklu mai tarihi kacokan zuwa wani wajen daban a Turkiyya

An dauke gidan wankan Artuklu mai tarihi da ke gundumar Hasankeyf da ke Batman a Turkiyya zuwa wani wajen daban.

An dauke gidan wankan Artuklu mai tarihi kacokan zuwa wani wajen daban a Turkiyya
Bidiyon dauke gidan wankan Artuklu mai tarihi kacokan zuwa wani wajen daban a Turkiyya
Bidiyon dauke gidan wankan Artuklu mai tarihi kacokan zuwa wani wajen daban a Turkiyya

Bidiyon dauke gidan wankan Artuklu mai tarihi kacokan zuwa wani wajen daban a Turkiyya

An dauke gidan wankan Artuklu mai tarihi da ke gundumar Hasankeyf da ke Batman a Turkiyya zuwa wani wajen daban.

Gidan wankan mai tarihi na da nauyin tan dubu 1,500.

Gwamnan Batman Ahmet Deniz sakamakon aikin lantarki na kogin Ilisu dauke gidan wankan ya zama abin tarihi ga duniya.

Gwamna Deniz ya kara da cewa "An dauke wannan waje kuma akwai wasu wurare 6 da su ma za a sauya musu matsuguni.  Hasankeyf na kare duk wasu wurare na tarihi. Hasankeyf zai zama cibiyar yawon bude ido.

A ranar 12 ga Mayun 2017 an dauke Hubbaren Zainal Bey mai nauyin tan dubu 1,200.

A yanzu an samu nasarar dauke gidan wankan Artuklu mai shekaru 1,200 da nauyin tan dubu 1,500 zuwa wani wajen daban.

An kammala aikin sauya wa gidan wankan waje cikin awanni 6 da mintuna 40.Labarai masu alaka