Katabaren jirgin ruwar yawon bude ido na zagaya duniya

Jirgin ruwan yawon bude ido mai suna Thomson Spirit dake zagaya Meddeterenian ya samu isowa garin Alanya dake yankin Antaliyar Turkiyya.

Katabaren jirgin ruwar yawon bude ido na zagaya duniya

Jirgin ruwan yawon bude ido mai suna Thomson Spirit dake zagaya Meddeterenian ya samu isowa garin Alanya dake yankin Antaliyar Turkiyya.

A cikin jirgin akwai matfiya wadanda mafi yawansu mutanen kasar ingila dubu da 192da kuma ma'aikata 496.

Da yawan masu yawon bude idon sun zagaya garin Alanyan, ana tunanin wannan katabaren jirgin yawon bude idon zai zagaya yankunan Marmaris din Turkiyya.

 Labarai masu alaka