Turkiyya ta bude Cibiyar Yunus Emre a Afirka ta Kudu

Gwamnatin Turkiyya ta bude Cibiyar raya Al'adu ta Yunus Emre a Johannesburg babban birnin Afirka ta Kudu inda shugaban kungiyar Farfesa Sheref Ateş ya samu damar halarta.

Cibiyar ta Yunus Emre na ci gaba da yada al'adun yankin Anatoliya zuwa sauran kasashen duniya.

A yanzu dai Cibiyar ta bude babban ofish a Afirka ta Kudu.

A shekarar 2013 aka fara aikin kafa Cibiyar a Johannesburg inda a bikin bude ta Ministan Ilimi na Turkiyya IsmetYılmaz da shugaban Cibiyar farfesa Sheref Ateş suka halarta.

A jawabin da ya yi, Minista Yılmaz ya ce, tallatawa tare da yada al'aduyana da matuksr muhimmanci.

Ya ce, a aiyukan tallata Turkiyya a duniya Cibiyar Yunus Emre na bayar da babbar gudunmowa.Labarai masu alaka