Mutane 50 sun mutu a hatsarin mota a Kenya

Mutane hamsin (50) ne suka mutu sakamakon hatsarin mota dauke da fasinjoji a Kenya.

Mutane 50 sun mutu a hatsarin mota a Kenya

Mutane hamsin (50) ne suka mutu sakamakon hatsarin mota dauke da fasinjoji a Kenya.

Motar na kan hanyarta ta zuwa garin Kakamega dga Nairobi Babban Birnin Kasar kuma tana dauke da mutane hamssin da biyu inda ta kife bayan ta kwace wa direbanta.

Fasinjoji hamsin (50) da suka hada da yara kanana ne suka mutu a hatsarin.

kwamishin 'yan sandan yankin Rift Francis Munyambu ya cei an kai mutame 2 da suka jikkata zuwa asibiti tare da fara ba su maguguna.

A kowacce shekara mutane kimanin dubu 3 na mutuwa a Kenya sakamakon hatsarin mota da ake fuskanta.Labarai masu alaka