Afirka ta Kudu ta kawo karshen matsalar wutar lantarki

Hukumomin Afirka ta Kudu sun fitar da wata sabuwar tsarin sabonta makamashi da ya kawo karshen matsalar wutar lantarki da ake fama dashi musanman a kauyukan kasar.

Har izuwa shekarar 2015 a Afirka ta Kudu an kasance ana raba samun wutar lantarki tsakanin kauyuka dake kusantan juna.

Sanadiyar sabon tsarin sabunta makamashi da aka kirkira a shekarar 2007 a yanzu an manta da matsalar wutar lantarki a kasar.

TRT WorldLabarai masu alaka