Gaddafi ya kwanta dama, Libiya ko ta durkushe

Wani rikicin da ya barke tsakanin magoyan bayan gwamnatin Tirabulus tun a ranar Lahadin da ya gabata kana kawo yanzu ya ki ci ya ki cinyewa,ya zama sanadiyyar rayuka 38 ,inda wasu sama da 90 kuma, suka jikkata.

A cewar bayanin da ya fito daga ma'aikatar kiwon lafiyar kasar Libiya,an garzaya da illahirin wadanda suka raunana asibiti.

Ba a bayar da wani kari bayani ba game wannan tashin hankalin.

Tashe-tashen hankula sun zama ruwan dare gama duniya a kasar Libiya,inda dubban mutane ke ci gaba da rasa rayukansu, tun bayan hambarar da mulkin marigayi Mu'ammar Gaddafi.Labarai masu alaka