Najeriya ta yi karin girma zuwa matsayin Janaral ga jami'an soji 137

Gwamnatin Najeriya ta yi karin girma ga manyan jami'an soji 137 zuwa mukamin janaral wanda wannan ne karin girma mafi yawa da gwamnatin Buhari ta yi.

A wata sanarwa da aka fitar a ranar Litinin din nan, kakakin rundunar sojin najerita Birgediya Janar Usman Kuka Sheka ya ce, rundunar sojin ta yi karin girma zuwa matsayin Manjo Janar ga Birgediya janar 45 da kuma mukamin mukamin Birgediya Janar 92 ga masu mukamin Kanal.

Mukamin Field Marshal shi ne mafi girma a rundunar sojin Najeriya wanda babu wani da ya taba kai wannan matsayi a kasar.

 Labarai masu alaka