Shugaban kasar Zimbabwe Mugabe ya yi murabus

Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe mai shekaru 93 da haihuwa ya yi murabus bayan daukar shekaru 37 yana mulkin kasar.

Shugaban kasar Zimbabwe Mugabe ya yi murabus

Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe mai shekaru 93 da haihuwa ya yi murabus bayan daukar shekaru 37 yana mulkin kasar.

Al'umar kasar dai na cikin shewa da murna musamman ma a Harare babban birnin kasar.

Jam'iyyar ZANU-PF ta sanar da cewa, tsohon mataimakin shugaban kasar da Mugabe ya kora Mwangangwa ne zai zama shugaban riko a kasar.

 Labarai masu alaka