Nutsewar kwalekwale tayi sanadiyar rayuka 9 a Kongo

Kifewar wani kwalekwale a kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo tayi sanadiyyar rayuka tara kamar yadda hukumomin yankin suka sanar

Nutsewar kwalekwale tayi sanadiyar rayuka 9 a Kongo

Kifewar wani kwalekwale a kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo tayi sanadiyyar rayuka tara kamar yadda hukumomin yankin suka sanar

Hakan dai ya farune a gulbin Tanganyika dake kudu maso gabashin kasar. Kwalekwalen dake tafiya zuwa yanki Vimbe na dauke da mutane 30, baya ga rasa rayuka yara uku sun bata.

Tuni dai an fara gudanar da aiyukan ceto don ceo da nemo wadanda ba'a gani ba. An bayyana ewa yawan mutane a jirgin ne yayi sanadiyyar nutsewar sa.Labarai masu alaka