Kowacce shekara yara dubu 59 ne ke mutuwa sakamakon shan ruwa mara tsafta a Najeriya

Kowacce shekara yara kanana dubu 59 ne ke mutuwa sakamakon shan ruwa mara tsafta a Najeriya.

Kowacce shekara yara dubu 59 ne ke mutuwa sakamakon shan ruwa mara tsafta a Najeriya

Kowacce shekara yara kanana dubu 59 ne ke mutuwa sakamakon shan ruwa mara tsafta a Najeriya.

Ministan Lafiya na Kasar Sulaiman Adamu ya bayyana cewa, daukar matakan tsaftace ruwa kafin a sha ta hanyar amfani da sinadarai shi ne sai samar da mafita, kuma kaso 87 na wadanda suke mutuwa ba sa wanke hannayensu da tsaftataccen ruwa wanda hakan ke bayar da gudunmowa sosai wajen yaduwar cututtuka.

Alkaluma sun bayyana cewa, a kashe 69 na Cibiyoyin Kuyla da Lafiya da ke kasar babu makewayi.

A kowacce shekara mutane da dama ne suke mutuwa a Najeriya sakamakon kamuwa da cututtukan Kwalara, Typhoid da ake kamu wa da su daga ruwan da ake amfani da shi.Labarai masu alaka