'Yan ta'addar Daesh sun kashe mutane da dama a wani hari a Libiya

Rahotanni farko da aka samu na cewa, mutane 3 sun mutu yayinda wasu da dama suka jikkata sakamakon harin bam da aka kai a gaban wata kotu da ke Libiya.

Bayanan da ma'aikatan lafiya na garin Misrata da lamarin ya faru suka bayar na cewa, mafi yawan wadanda suka samu raunuka ma'aikatan kotun ne.

Bayan yarin wani bakin hayaki ya mamaye garin.

Kungiyar ta'adda ta Daesh ta dauki alhakin kai harin.

Tag: Libiya , Daesh , Hari

Labarai masu alaka