An kashe mutane 2 a harin bam a Mali

Mutane 2 ne suka mutu sakamakon harin bam da aka kai a kusa da wani gidan otel da ke Bamako babban birnin kasar Mali.

An kashe mutane 2 a harin bam a Mali

Mutane 2 ne suka mutu sakamakon harin bam da aka kai a kusa da wani gidan otel da ke Bamako babban birnin kasar Mali.

An kai harin a daren Lahadin nan a babban gidan otel din.

'Yan ta'addar da suka kai harin sun tsare mutane 20 a cikin gidan otel din.

Ana ci gaba da kokarin kubutar da mutanen da 'yan ta'addar suka tsare.

Tag: Hari , Mali , Bamako

Labarai masu alaka